Ahorra 5 meses con 1 año de Premium al 35% dto ¡Lo quiero!
Ta?a Ka Lashe | Deutsche Welle

podcast

Suscribirse

Ta?a Ka Lashe | Deutsche Welle

Taba Ka Lashe: 10.4.2024

Shirin Taba Ka Lshe game da kabilun da suka shiga kurmi daga sassan Najeriya da yarda suke samun...

Añadir a ... 

Taba ka Lashe 21.03.2024

Shirin ya duba yadda Bahaushe da masu mulkin mallaka suka sauya wa yankuna ya yi tasiri a...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 14.02.2024

Bikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 21.02.2024

Al'ummar Jamhuriyar Nijar na ci gaba da jimamin rasuwar Alhaji Mahaman Kanta fitaccen dan Jarida...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 07.02.2024

Ko kun san Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya, na da irin nata tsarin yadda take...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 03.01.2024

Shirin ya duba gasar karatun alkurani da aka shirya a jihar Yobe domin zabo gwarzaye da za su...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 27.12.2023

Shirin ya duba bikin Hausa Kirista da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga watan disambar kowace...

Añadir a ... 

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 15.11.2023

Shin kun san tarihin Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama a shirin harkokin...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 08.11.2023

Ko kun san cewa marigayi Shehu Usman dan Fodiyo ya rubuta tarin litattafan ilimi, shirin Taba Ka...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 25.10.2023

Kabilar Dagomba guda ce daga cikin kabilun da ke da matukar tasiri a arewacin Ghana kuma ta yi...

Añadir a ... 

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 04.10.2023

Yadda al'umma a yankin Hausawa suke fadin sunayen yaransu na farko sabanin yadda aka sani a baya.

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe:26.09.2023

Shirin ya duba muhimmancin tagwaye a lokacin aure a jihar Gaya ta Jamhuriyar Nijar, inda ake...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe:19.09.2023

Shirin ya nufi masarautar Abzinawa ta yankin Zinder da ke Jamhuriyar Nijar don duba tarihi da...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: (06.09.2023)

Shirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 24.08.2023

Shirin ya duba yadda Mata 'yan kabilar Kanuri ke ci gaba da rike al'adar nan ta cire takalmansu...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: 02.08.2023

Shirin ya yi nazari kan yadda ske yin watsi da al'adun Hausawa na iyayen da kakanni a yayin bikin...

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe: Al'adun Igbo

'Yan kabilan Igbo sun kasance a yankin kudu maso gabashin Najeriya kuma suna al'adu masu yawa.

Añadir a ... 

Taba Ka Lashe

Jihar Tahoua da ke Jamhuriyar Nijar ta yi rashin wata fittaciyar mawakiya.

Añadir a ...